Obama dai ya dangatan bukatar ta shi ne da irin kalubalin da ya fuskanta a Amurka wajen amincewa da wannan tsarin.
Obama dai ya ce yana gani cewa akwai bukatar baiwa kowa na sa daman a rayuwa a bisa tsari da doka, don haka nuna wa mutane da ke da burin auren jinsu guda wariya a Afrika kamar an tauye musu haki ne da batun yanci dan Adam.
Sai dai kuma Shugaba kasar kenya Uhuru kenyatta da ke karba bakwanci Obama a yanzu haka bai tankawa wannan batu ba.288